Genesis 30:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ta ba shi baranyarta Bilha tă zama matarsa. Yaƙub kuwa ya kwana da ita,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ حَكَ تَا بَاشِ بَيْوَرْتَ بِلْهَ، تَذَمَ مَاتَرْسَ، يَعْڧُوبَ كُوَ يَݣُونَ دَ عِتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don haka ta ba shi Bilha ta zama matarsa. Yakubu kuwa ya shiga wurinta.