Genesis 30:41 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A duk sa’ad da ƙarfafa dabbobi mata suke barbara, Yaƙub yakan zuba rassan a kwamame a gaban dabbobin saboda su yi barbara kusa da rassan,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ سَعَدَّ دَبُّواْبِنْ مَاسُ ڧُواْشِنْ لَاڢِيَ سُنَ بَرْبَرَ، يَعْڧُوبَ يَكَنْ ݣُونْتَرْدَ رَسَّنْ أَغَبَنْ عِدَنُونْسُ ثِكِنْ وُرِنْ دَ عَكٜىٰبَاسُ ضُوً شَا، دُواْمِنْ سُيِ بَرْبَرَ أَغَبَنْ رَسَّنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kowane lokacin da ƙarfafan yake barbara Yakubu yakan sa tsabgogin a magudana a gaban idanun garken, domin su yi barbara a tsakanin tsabgogin.