Genesis 30:42 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma in dabbobin raunana ne, ba ya sa su a can. Saboda haka raunanan dabbobi suka zama na Laban, ƙarfafan kuma suka zama na Yaƙub.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا غَ دَبُّواْبِے مَرَسَ ڧُواْسَشّٜىٰنْ لَاڢِيَ، بَيْ ݣُونْتَرْدَ رَسَّنْ أَوُرِنْبَ؞ سَبُواْدَ حَكَ، مَاسُ لَاڢِيَ سُنْذَمَ نَ يَعْڧُوبَ، وَتُواْ مَاسُ ذَانِ ذَانِ دَ مَاسُ طِغُواْ طِغُواْ؞ عَمَّا مَرَسَ ڧُواْسَشّٜىٰنْ لَاڢِيَ سُنْذَمَ نَ لَبَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ga marasa ƙarfi na garken, ba ya sa musu. Don haka marasa ƙarfin ne na Laban, ƙarfafan kuwa na Yakubu.