Genesis 30:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Baranyar Rahila ta sāke yin ciki ta kuma haifi wa Yaƙub ɗa na biyu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بِلْهَ بَيْوَرْ رَحِيلَةُ تَسَاكٜىٰيِنْ ثِكِ تَحَيْڢَا وَ يَعْڧُوبَ طَا نَبِيُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bilha, kuyangar Rahila, ta sāke yin ciki, ta haifa wa Yakubu ɗa na biyu.