Genesis 30:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Liyatu ta ga cewa ta daina haihuwa, sai ta ɗauki mai hidimarta Zilfa ta ba da ita ga Yaƙub tă zama matarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ لَيْعَتُ تَغَ ثٜىٰوَ تَادَكَتَ دَغَ حَيْڢُوَ، سَيْ تَطَوْكِ بَيْوَرْتَ ظِلْڢَ تَبَا يَعْڧُوبَ تَذَمَ مَاتَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Lai'atu ta ga ta daina haihuwa, sai ta ɗauki kuyangarta Zilfa, ta ba Yakubu ta zama matarsa.