Genesis 31:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce, โฦaga idanunka ka gani, dukan bunsuran da suke hawan garken, masu dabbare-dabbare, ko babare-babare, ko masu zฤne-zฤne ne, gama na ga dukan abin da Laban yake yin maka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุซูููฐู
ูููุ โนููุฏููุจูุ ุฏููููู ุจูููุณูุฑููู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุจูุฑูุจูุฑู ุณูููุฏู ุทูุบููุงู ุทูุบููุงู ุฏู ุฐูุงูู ุฐูุงููุ ููุณูุง ููููููู ฺููขูุฑู ุญููู ุฏููุงูู
ููู ุงูููู ุบููููู ุฏููู ุงููุจูููุฏู ููุจููู ููููููฐูู ู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuwa ce, โTa da idanunka ka gani, dukan bunsuran da suke hawan awaki masu sofane ne, dabbare-dabbare da roษi-roษi, gama na ga dukan abin da Laban yake yi maka.