Genesis 31:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Rahila da Liyatu suka amsa suka ce, “Muna da wani rabo a gādon kayan mahaifinmu ne?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رَحِيلَةُ دَ لَيْعَتُ سُكَ أَمْسَ سُكَثٜىٰ «أَيْ، بَامُ دَسَوْرَنْ أَبِنْ غَادُواْ دَغَ وُرِنْ بَابَنْمُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Rahila da Lai'atu suka amsa masa, “Akwai wani rabo, ko gādon da ya rage mana a cikin gidan mahaifinmu?