Genesis 31:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tabbatacce dukan dukiyar da Allah ya kwashe daga mahaifinmu ya zama namu da ’ya’yanmu. Saboda haka ka yi duk abin da Allah ya faɗa maka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ دُوكِيَرْ نَنْ دَ اللَّهْ يَكَرْٻَ دَغَ وُرِنْ بَابَنْمُ، تَامُثٜىٰ دَ یَیَنْمُ؞ كَيِ دُكْ أَبِنْدَ اللَّهْ يَڢَطَا مَكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan dukiyar da Allah ya kwashe daga wurin mahaifinmu, tamu ce da 'ya'yanmu, yanzu fa, kome Allah ya faɗa maka, sai ka yi.”