Genesis 31:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Yaƙub ya sa ’ya’yansa da matansa a kan raƙuma,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَعْڧُوبَ يَتَاشِ يَسَا یَیَنْسَ دَ مَاتَنْسَ عَكَنْ رَاڧُمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yakubu ya tashi, ya ɗauki 'ya'yansa, da matansa a bisa raƙumansa,