Genesis 31:25 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yaฦ™ub ya riga ya kafa tentinsa a yankin tuddan Gileyad saโ€™ad da Laban ya same shi. Laban da danginsa suka kafa sansani a can su ma.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู„ูŽุจูŽู†ู’ ูƒููˆูŽ ูŠูŽุงุบูŽู…ู ุฏูŽ ูŠูŽุนู’ฺงููˆุจูŽ ูŠูŽุงูŠูู†ู’ ุฏูŽ ูŠูŽุนู’ฺงููˆุจูŽ ูŠูŽูƒูŽฺขูŽ ุฐูŽู†ู’โ€Œุบููˆุงู†ู’ุณูŽ ุนูŽุจูŽุจู‘ูŽู†ู’ ุชูุฏูุž ู„ูŽุจูŽู†ู’ ูƒููˆูŽ ูŠูŽูƒูŽฺขูŽ ู†ูŽุงุณูŽ ุฐูŽู†ู’โ€Œุบููˆุงู’ ุนูŽูŠูŽู†ู’ูƒูู†ู’ ุชูุฏู‘ูŽู†ู’ ุบูู„ูœู‰ูฐูŠูŽุฏู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Laban ya ci wa Yakubu. A yanzu Yakubu ya riga ya kafa alfarwarsa a ฦ™asa ta tuddai, Laban da danginsa kuma suka yi zango a ฦ™asar Gileyad ta tuddai.