Genesis 31:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Laban ya ce wa Yaƙub, “Me ke nan ka yi? Ka ruɗe ni, ka kuma ɗauki ’ya’yana mata kamar kamammun yaƙi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
لَبَنْ يَثٜىٰ «يَيَ كَيِ حَكَ؟ كَرُوطٜىٰنِ كَݣُوشِ یَیَنَ مَاتَا كَمَرْ وَطَنْدَ عَكَ ڨُوثٜىٰ عَيَاڧِ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Laban ya ce wa Yakubu, “Me ka yi ke nan, da ka cuce ni, ka gudu da 'ya'yan matana kamar kwason yaƙi?