Genesis 31:32 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in ka sami wani wanda yake da gumakanka, ba zai rayu ba. Kai da kanka ka duba a gaban danginmu, ko akwai wani abin da yake naka a nan tare da ni; in ka gani, ka ษauka.โ Yaฦub dai bai san cewa Rahila ta sace gumakan ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุฏููู ููููุฏู ููุณูุงู
ูููฐุดู ุฏู ุบูู
ูููููููุ ุฐูุงุนู ููุดูููฐุดูุ ุงููุบูุจููู ู
ูุชูููููฐููู
ูุ ููููููู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ููุงูู ุงููููุฑููููุ ุณููู ููุทูููููุยป ููุนฺูงููุจู ูููู ุจูููุณููู ุซูููฐูู ุฑูุญููููุฉู ุชูุงุณูุงุซู ุบูู
ูููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga duk wanda ka iske gumaka a wurinsa, a kashe shi. Yanzu a nan gaban danginmu, ka nuna abin da nake da shi wanda yake naka, ka ษauka.โ Ashe, Yakubu bai sani Rahila ce ta sace su ba.