Genesis 31:35 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Rahila ta ce wa mahaifinta, “Kada ka yi fushi, ranka yă daɗe da ban tashi tsaye a gabanka ba; gama ina al’adar mata ne.” Saboda haka ya bincika amma bai sami gumakan gidan ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْتَثٜىٰ وَ بَابَنْتَ «بَابَ، كَدَ كَيِڢُشِے دَنِے يَدَّ بَنْتَاشِبَ، غَمَا إِنَ ثِكِنْ أَلْعَادَرْ مَاتَا؞» يَا كُوَ بِنْثِكَ، عَمَّا بَيْسَامِ غُمَكَنْ غِدَنْبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ta ce wa mahaifinta, “Kada ubangijina ya yi fushi da ban iya tashi ba, don ina al'adar mata ne.” Ya kuwa bincike, amma bai sami gumakan ba.