Genesis 31:36 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yaƙub ya fusata, ya kuma yi wa Laban faɗa. Ya tambayi Laban, “Mene ne laifina? Wanda zunubi na yi da kake farautata?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَعْڧُوبَ يَيِ ڢُشِے يَظُبَاوَ لَبَنْ مَغَنَ؞ يَثٜىٰ «مٜىٰنٜىٰنٜىٰ لَيْڢِينَ؟ وَثٜىٰ دُواْكَاثٜىٰ نَكَرْيَ دَ كَبِے بَايَنَ دَ ذَاڢِ حَكَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakubu ya husata, ya yi wa Laban faɗa, ya ce wa Laban, “Wane laifi na yi, mene ne zunubina da ka tsananta bina?