Genesis 31:37 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu da ka bincika dukan kayayyakina, me ka samu da yake na gidanka? Kawo shi nan a gaban danginka da kuma dangina, bari su zama alƙali tsakaninmu biyu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْدَيَكٜىٰ كَبِے ثِكِنْ دُكَنْ كَايَانَ، تُواْ، عَثِكِنْ دُكَ، مٜىٰكَسَامُ وَنْدَ يَكٜىٰ نَغِدَنْكَ؟ أَجِيٜىٰ أَنَنْ أَغَبَنْ مُتَنٜىٰنَ دَ مُتَنٜىٰنْكَ، دُواْمِنْ سُيَنْكٜىٰ شَرِيعَ ڟَكَانِنْمُ بِيُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko da yake ka wawaka dukan kayayyakina, me ka samu na gumakanka a ciki? A tabbatar a nan yau a gaban dangina da danginka, su yanke shari'a tsakanina da kai.