Genesis 31:38 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œNa kasance tare da kai shekaru ashirin. Tumakinka da awakinka ba su yi ษ“arin ciki ba, ban kuwa ci raguna daga garkunanka ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุซููƒูู†ู’ ุดูœู‰ูฐูƒูŽุฑู ุนูŽุดูุฑูู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽูŠู ุฏูŽูƒูŽูŠู’ุŒ ุชูู†ู’ูƒููŠูŽุฑู’ูƒูŽ ูƒููˆุงู’ ุนูŽูƒููŠูŽุฑู’ูƒูŽ ุจูŽุณู ูƒููˆุงู’ ูŠูุจูŽุฑูู†ู’ ุซููƒููŠุจูŽุž ุจูŽู†ู’ูƒูู…ูŽ ุซูู†ู’ูŠูœู‰ูฐ ูƒููˆุงู’ ุถูŽุบููˆุงู†ู’ ุบูŽุฑู’ูƒูู†ูŽู†ู’ูƒูŽุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waษ—annan shekaru ashirin da na yi tare da kai, tumakinka da awakinka ba su yi ษ“ari ba, ban kuwa ci ragunan garkenka ba.