Genesis 31:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Yaƙub ya aika a ce wa Rahila da Liyatu su zo jeji inda garkunan suke.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ يَعْڧُوبَ يَعَيْكَ عَكَٰوُاْ مَاتَنْسَ رَحِيلَةُ دَ لَيْعَتُ أَدَاجِنْ دَيَكٜىٰ كِيوُانْ دَبُّواْبِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka Yakubu ya aika a kirawo Rahila da Lai'atu zuwa cikin saura inda garkensa yake,