Genesis 31:42 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ba don Allah na mahaifina, Allah na Ibrahim da kuma Tsoron Ishaku ya kasance tare da ni ba, tabbatacce da ka sallame ni hannu wofi. Amma Allah ya ga wahalata da famar hannuwana, ya kuwa tsawata maka da dare jiya.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽุงุนูŽุซูœู‰ูฐ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูŽุจูŽุงุจูŽู†ูŽุŒ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูŽ ุงู•ูุจู’ุฑูŽูฐู‡ููŠู…ู’ุŒ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุจูŽู†ู’ ฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู’ ู†ูŽ ุงู•ูุณู’ุญูŽูฐฺงูŽ ุจูŽุงูŠูŽ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽู†ู ุฏูŽ ุชูู†ู’ุชูู†ู ูƒูŽุณูŽู„ู‘ูŽู…ูœู‰ูฐู†ู ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ ูˆูุงู’ฺขูุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽุบูŽ ูˆูŽู‡ูŽู„ูŽุงุชูŽ ุฏูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ุญูŽู†ู‘ููˆูŽู†ูŽุŒ ุบูŽุงุดู ูŠูŽุง ฺŸูŽุงูˆูŽุชูŽุง ู…ูŽูƒูŽ ุฌููŠูŽ ุฏูŽ ุฏูŽุฑูœู‰ูฐุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ba domin Allah na mahaifina da Ibrahim, da martabar Ishaku na wajena ba, hakika da yanzu ka sallame ni hannu wofi. Allah ya ga wahalata da aikin hannuwana, ya kuwa tsauta maka a daren jiya.โ€