Genesis 31:44 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zo, bari mu ƙulla yarjejjeniya, da kai da ni, bari kuma ta kasance shaida a tsakaninmu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، يَنْذُ كَذُواْ مُيِ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ ڟَكَانِنْمُ، مُو بِيُ؞ بَرِ كُمَ تَذَمَ شَيْدَ ڟَكَانِينَ دَكَيْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zo mana mu ƙulla alkawari, da ni da kai, bari ya zama shaida tsakanina da kai.”