Genesis 31:48 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Laban ya ce, “Wannan tsibi, shi ne shaida tsakaninka da ni a yau.” Shi ya sa aka kira shi Galeyed.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
لَبَنْ يَثٜىٰ «تُلِنْ دُووَڟُنَّنْ شَيْدَثٜىٰ ڟَكَانِنْكَ دَنِے يَوْ؞» سَبُواْدَ حَكَ عَكَ كِرَا وُرِنْ غَلٜىٰيٜىٰدْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Laban ya ce, “Wannan tsibi shaida ce tsakanina da kai yau.” Saboda haka ya sa wa wurin suna Galeyed.