Genesis 31:49 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka kuma kira shi Mizfa, domin ya ce, “ Ubangiji yă sa ido tsakanin ni da kai sa’ad da muka rabu da juna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ كُمَ كِرَا تُلِنْ دُووَڟُنْ مِظْڢَ، غَمَا لَبَنْ يَاثٜىٰ «بَرِ يَهْوٜىٰهْ يَسَا عِدُواْ ڟَكَانِينَ دَكَيْ، سَعَدَّ بَا مَا غَنِنْ جُونَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Laban kuma ya kira wurin Mizfa, gama ya ce, “Ubangiji ya kiyaye tsakanina da kai sa'ad da muka rabu da juna.