Genesis 31:51 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Laban ya kuma ce wa Yaƙub, “Ga wannan tsibi, ga kuma wannan al’amudin da na kafa tsakaninka da ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
لَبَنْ يَكُمَثٜىٰ وَ يَعْڧُوبَ «دُوبِے وَنَّنْ تُلِنْ دُوَڟُو، دُوبِے كُمَ وَنَّنْ دُوڟٜىٰنْ تُنَاوَا وَنْدَ نَكَڢَ ڟَكَانِينَ دَكَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Laban ya ce wa Yakubu, “Dubi wannan tsibi da al'amudi, wanda na kafa tsakanina da kai.