Genesis 31:52 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan tsibin shi ne shaida, wannan alโamudi kuma shaida ne, cewa ba zan tsallake wannan tsibi zuwa gefenka don in cuce ka ba, kai kuma ba za ka tsallake wannan tsibi da alโamudi zuwa gefena don ka cuce ni ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชููููู ุฏฺูููููููููู ุดูููุฏูุซูููฐุ ููููููู ุฏฺูููููฐูู ุชูููุงููุง ููู
ู ุดูููุฏูุซูููฐ ุซูููฐูู ุจูุฐููู ฺงูููฐุชูุฑูููฐ ููููููู ุชููููู ุฏฺููููู ุฐูููุง ููุฑููููู ุฏู ฺููขููู ู
ูุบูููุชูุง ุจูุ ูููู ู
ูุง ุจูุฐูุงูู ฺงูููฐุชูุฑูููฐ ููููููู ุชููููู ุฏฺููููู ุฏู ููููููู ุฏฺูููููฐูู ุชูููุงููุง ุฐูููุง ููุฑูููู ุฏู ฺููขููู ู
ูุบูููุชูุง ุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan tsibi, shaida ce, al'amudin kuma shaida ce ba zan zarce wannan tsibi zuwa wurinka ba, kai kuma ba za ka zarce wannan tsibi da wannan al'amudi zuwa wurina don cutarwa ba.