Genesis 31:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
duk da haka mahaifinku ya cuce ni ta wurin sauya albashina sau goma. Amma dai, Allah bai yardar masa yฤ yi mini lahani ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุฏูููุฏููููู ุจูุงุจููููู ููุง ุซููุซูููฐููุ ููุง ุซูููุฌู ููุงุฏููู ุณููู ุบููุงูู
ูุ ุนูู
ููุง ุงูููููู ุจููู ููุฑูุฏู ู
ูุณู ูููู ู
ููู ุฑูููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
duk da haka mahaifinku ya cuce ni, ya yi ta sassauya ladana har sau goma, amma Allah bai ba shi ikon zambatata ba.