Genesis 32:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya umarci wanda yake jagorar ya ce, โSaโad da ษanโuwana Isuwa ya sadu da ku ya kuma yi tambaya, โKu na wane ne, ina za ku, kuma wane ne mai dukan dabbobin nan da suke gabanku?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุซูููฐ ููู
ูููููุงูู ููููุดููู ุฏูููููููฐ ุฌููู ุบูุจู ยซุณูุนูุฏูู ุทูููุนููููู ุงููุณููู ููุณูุฏู ุฏููููู ุญูุฑู ููุชูู
ูุจูููููฐูู ุซูููฐูู โนูููู ู
ูุชูู
ููู ููููููฐููููฐุ ุงููููุง ุฐูุงููุ ุบูุฑูููููฐููููู ููููููููฐููููฐุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya umarci na kan gaba, ya ce, โSa'ad da Isuwa ษan'uwana ya gamu da ku, ya tambaye ku cewa, โKu mutanen wane ne? Ina za ku? Waษannan da suke gabanku na wane ne?โ