Genesis 32:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ku ce, ‘Na bawanka Yaƙub ne. Kyauta ce wa maigidana Isuwa, yana kuma tafe a bayanmu.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ كَثٜىٰمَسَ، ‹رَنْكَيَدَطٜىٰ! غَرْكٜىٰ نَبَاوَنْكَ يَعْڧُوبَ نٜىٰ، يَعَيْكَسُ ݣَوْتَا ذُوَا غَرٜىٰكَ؞ غَاشِمَا يَنَ بِنْمُ عَبَايَ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan sai ku ce, ‘Na Yakubu baranka ne, kyauta ce zuwa ga shugabana Isuwa, ga shi nan ma biye da mu.’ ”