Genesis 32:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan ya sa suka haye rafin, haka ma ya tura dukan mallakarsa zuwa hayen.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَݣُوشٜىٰسُ دُكَ يَتُورَسُ سُڧٜىٰتَرٜىٰ رَاڢِنْ تَرٜىٰدَ دُكَنْ أَبِنْدَ يَكٜىٰدَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ɗauke su ya haye da su rafi, haka kuma ya yi da dukan abin da yake da shi.