Genesis 32:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yaƙub ya ce, “Ina roƙonka, faɗa mini sunanka.” Amma mutumin ya amsa ya ce, “Me ya sa kake tambayata sunana?” Sa’an nan ya albarkace shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَعْڧُوبَ يَثٜىٰ وَمُتُمِنْ «إِنَ ضُواْڧُوانْكَ كَڢَطَا مِنِ سُونَنْكَ؞» عَمَّا مُتُمِنْ يَثٜىٰ «دُوانْمٜىٰنٜىٰ نٜىٰ كَتَمْبَيِ سُونَنَ؟» أَوُرِنْ، مُتُمِنْ يَسَاوَ يَعْڧُوبَ أَلْبَرْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Yakubu ya tambaye shi, “Ina roƙonka, faɗa mini sunanka.” Amma ya ce, “Don me kake tambayar sunana?” A nan mutumin ya sa masa albarka.
Recommended Reading