Genesis 32:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya umarce su, “Ga abin da za ku faɗa wa maigidana Isuwa, ‘Bawanka Yaƙub ya ce, na yi zama tare da Laban na kuwa kasance a can sai yanzu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا عُمَرْثٜىٰسُ ثٜىٰوَ «غَا أَبِنْدَ ذَاكُثٜىٰ وَ إِسُوَ؞ ‹رَنْكَيَدَطٜىٰ! بَاوَنْكَ يَعْڧُوبَ وَنْدَ يَذَوْنَ دَ لَبَنْ كَمَرْ بَڧُواْ حَرْ ذُوَا يَنْذُ، يَا دَاوُاْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
yana umartarsu da cewa, “Haka za ku faɗa wa shugabana Isuwa, ‘Ga abin da baranka Yakubu ya ce, “Na yi baƙunta a ƙasar Laban, na zauna har wa yau.