Genesis 32:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina da shanu da jakuna, tumaki da awaki, bayi maza da mata. Yanzu ina aika da wannan saƙo zuwa ga ranka yă daɗe, don in sami tagomashi a idanunka.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنَ دَ شَانُنْ نُواْمَ دَ جَاكُنَ دَ غَرْكُنَنْ دَبُّواْبِے دَ بَايِ مَظَا دَ مَاتَا؞ رَنْكَيَدَطٜىٰ، يَيِ عَيْكَ نٜىٰ يَنَ نٜىٰمَنْ سَامُنْ ڢَضٍ جِنِ دَغَ غَرٜىٰكَ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina da takarkarai, da jakai, da garkuna, da barori mata da maza, na kuwa aika a faɗa wa shugabana domin in sami tagomashi a idonka.” ’ ”