Genesis 32:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi tunani, “In Isuwa ya zo ya fāɗa wa ƙungiya ɗaya, sai ƙungiya ɗayan da ta ragu ta tsira.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنَ تُنَانِ ثٜىٰوَ «عِدَنْ إِسُوَ يَا هَلَّكَ ڧُنْغِيَ طَيَ، تُواْ، طَيَنْ ڧُنْغِيَرْدَ تَرَغُ ذَاتَ ڟِيرَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
yana tunani cewa, “In Isuwa ya zo ya hallaka ƙungiya guda, ƙungiyar da ta ragu sai ta tsira.”