Genesis 33:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yaƙub ya ɗaga ido ke nan, sai ga Isuwa yana zuwa tare da mutanensa ɗari huɗu; saboda haka sai ya rarraba ’ya’yan wa Liyatu, Rahila da kuma matan nan biyu masu hidima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَعْڧُوبَ يَطَغَ عِدَنُونْسَ، سَيْ يَهَنْغِ إِسُوَ يَنَ ذُوَا دَ مُتَنٜىٰ طَرِے حُطُ؞ سَيْ يَرَرَّبَ يَارَنْ ڟَكَانِنْ لَيْعَتُ دَ رَحِيلَةُ دَ بَايِنْسَ مَاتَا بِيُنَّنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakubu ya ɗaga ido ya duba ke nan, sai ga Isuwa na zuwa da mutum arbaminya tare da shi. Sai ya raba wa Lai'atu da Rahila 'ya'yan, tare da kuyangin nan biyu.