Genesis 33:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka a wannan rana Isuwa ya kama hanyar komawa zuwa Seyir.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ إِسُوَ يَكُواْمَ أَ رَانَرْ نَنْ ذُوَا يَنْكِنْ سٜىٰيِرْ أَ عٜىٰدُوامْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A ran nan Isuwa ya koma a kan hanyarsa zuwa Seyir.