Genesis 33:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya sayi fili daga ’ya’yan Hamor maza, mahaifin Shekem inda ya kafa tentinsa, a bakin azurfa ɗari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ یَیَنْ هَمُوارْ، وَتُواْ بَابَنْ شٜىٰكٜىٰمْ، يَعْڧُوبَ يَا سَيِ ڢِيلِ عِنْدَ يَكَڢَ ذَنْغُوانْسَ دَ ڟَابَرْ أَظُرْڢَا طَرِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma sayi yankin saura inda ya kafa alfarwarsa daga 'ya'yan Hamor, mahaifin Shekem, a bakin azurfa ɗari.