Genesis 33:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya sa matan nan biyu masu hidima da ’ya’yansu a gaba, Liyatu da ’ya’yanta biye, sa’an nan Rahila da Yusuf a baya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَسَا بَايِنْسَ نَنْ بِيُ تَرٜىٰدَ یَیَنْسُ أَغَبَ، سَعَنً لَيْعَتُ دَ یَیَنْتَ، عَڧَرْشٜىٰ كُمَ رَحِيلَةُ دَ يُوسُڢَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya sa kuyangin da 'ya'yansu a gaba, sa'an nan Lai'atu sa'an nan Rahila da Yusufu a ƙarshen duka.