Genesis 33:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi kansa ya sha gabansu, ya rusuna har ƙasa sau bakwai, kafin ya kai kusa da inda ɗan’uwansa Isuwa yake.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَعْڧُوبَ كُوَ يَوُثٜىٰ غَبَنْسُ دُكَ، يَنَ تَڢِيَ يَنَ تَرُسُنَ دَ ڢُسْكَرْسَ حَرْ ڧَسَا سَوْ بَݣَويْ حَرْ يَكَيْ عِنْدَ طَنْعُوَنْسَ إِسُوَ يَكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi kansa ya wuce gabansu, ya yi ta sunkuyar da kansa ƙasa sau bakwai, har sa'ad da ya kai kusa da ɗan'uwansa.