Genesis 33:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Isuwa ya ruga a guje ya sadu da Yaƙub ya rungume shi; ya faɗa a wuyansa ya sumbace shi. Suka kuma yi kuka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا إِسُوَ يَيِ غُدُ دُواْمِنْ يَتَرْيٜىٰشِ؞ يَضُنْغُمٜىٰشِ، يَڢَاطَ أَوُيَنْسَ يَنَ سُمْبَرْسَ، سُنَ كُوكَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Isuwa ya sheƙa ya tarye shi, ya rungume shi, ya faɗa a wuyansa, ya sumbace shi, suka kuwa yi kuka.