Genesis 33:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Isuwa ya yi tambaya, “Me kake nufi da dukan abubuwan nan da na sadu da su ana korarsu?” Sai Yaƙub ya ce, “Don in sami tagomashi a idanunka ne, ranka yă daɗe.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ إِسُوَ يَثٜىٰ «ڧُنْ‌غِيُواْيِنْدَ نَسَدُ دَسُو أَ حَنْيَ، شِنْ، إِنَ مَنُڢَرْسُ؟» يَعْڧُوبَ يَأَمْسَ «رَنْكَيَدَطٜىٰ، دُواْمِنْ إِنْ سَامِ ڢَضٍ جِنِ أَوُرِنْكَ نٜىٰ نَعَيْكُواْ مَكَ سُو؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Isuwa kuwa ya ce, “Ina manufarka da duk waɗannan ƙungiyoyi da na gamu da su?” Yakubu ya amsa, ya ce, “Ina neman tagomashi ne a idon shugabana.”

Recommended Reading