Genesis 34:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ku iya zauna a cikinmu, ฦasar tana nan a buษe dominku. Ku yi zama a cikinta, ku yi sanaโa, ku kuma sami dukiya.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงูู ุฐููููู ุงฺูููููุงููููู
ูุ ฺงูุณูุฑูู
ู ูููู ุชุงููููุงูู ุฏููุงูู
ููู ุงููู
ฺูขูุงููููููุ ููุฐููููู ุนูุซูููุ ูููู ููุงุณูููููุซู ุฏูู
ููุ ููุณููู ฺขููููููููฐ ูููู ุบูุฏูุงุฌูููฐ ุนูุซูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ku zauna tare da mu, ฦasar kuma tana gabanku. Ku zauna a cikinta ku yi sana'a, ku sami dukiya.โ