Genesis 34:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Shekem ya ce wa mahaifin Dina da kuma ’yan’uwanta. “Bari in sami tagomashi a idanunku, zan kuwa ba ku duk abin da kuka tambaya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ شٜىٰكٜىٰمْ شِے مَا يَثٜىٰ وَبَابَنْ دِنَتُ دَ یَنْعُوَنْتَ «إِنَ نٜىٰمَنْ ڢَضٍ جِنِ أَعِدَنُونْكُ، دُكْ أَبِنْدَ كُكَثٜىٰ إِنْبَايَرْ، ذَنْ بَايَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shekem kuma ya ce wa mahaifin Dinatu da 'yan'uwanta, “Bari in sami tagomashi a idanunku, dukan abin da kuka ce kuwa, sai in yi.