Genesis 34:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku faɗa mini nawa ne dukiyar aure da kuma sadakin da zan kawo bisa ga yadda kuke so, zan kuwa biya duk abin da kuka ce. Ku dai bar ni in aure yarinyar ta zama matata.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ إِرِنْ كُطِنْ عَوْرٜىٰ كُواْ كَايَنْ عَوْرٜىٰنْ دَ كُكَ ڟَارَا مِنِ، ذَنْبَاكُ؞ نِے دَيْ، كُبَانِ يَارِنْيَرْ إِنْعَوْرَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku faɗa mini ko nawa ne dukiyar auren da sadakin, zan kuwa bayar bisa ga yadda kuka faɗa mini, in dai kawai ku ba ni budurwar ta zama matata.”