Genesis 34:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za mu yarda da wannan kaɗai ta wannan sharaɗi, cewa za ku zama kamar mu ta wurin yin wa dukan ’ya’yanku maza kaciya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَ وَنَّنْ أَبُ نٜىٰ كَطَيْ ذَامُ يَرْدَ مُكُ، وَتُواْ كُواْوَنٜىٰ نَمِجِ أَغَرِنْكُ يَيِ كَاثِيَ، دُواْمِنْ كُذَمَ كَمَرْمُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta wannan hali ne kaɗai za mu yarda, wato idan za ku zama kamarmu, ku yi wa dukan mazajenku kaciya.