Genesis 34:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma mutanen za su yarda su zauna tare da mu kamar mutane ษaya kawai bisa wannan sharaษi, cewa a yi wa mazanmu kaciya, kamar yadda su kansu suke.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูููููฐููููู ุฐูุงุณู ููุฑูุฏู ุณูุฐููููู ุฏูู
ููุ ุณูููู
ู ุฐูู
ู ุทููู ุฏูู
ูู ุชูููููููู ุงููุจู ููููฐ ููุทูููุ ููุชููุงู ุณููู ูููุงูููููููฐ ููู
ูุฌู ุงููุบูุฑูููู
ู ูููู ููุงุซููู ููู
ูุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga sharaษin da mutanen za su yarda su zauna tare da mu, mu zama jama'a ษaya, wato kowane namiji a cikinmu ya yi kaciya kamar yadda su suke da kaciya.