Genesis 34:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan mazan da suka fito ฦofar birnin suka yarda da Hamor da kuma ษansa Shekem, aka kuwa yi wa kowane namiji a birnin kaciya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููููู ููุทูููุฏู ุณูููุฐููุงู ููุฑููู ุชูุงุฑููู ฺููงููุงฺูขูุฑู ุบูุฑูุ ุณููู ููุฑูุฏู ุฏู ู
ูุบูููุฑู ููู
ููุงุฑู ุฏู ุทูููุณู ุดูููฐููููฐู
ูุ ุนููู ูููููู ูููููุงูููููููฐ ููู
ูุฌู ููุบูุฑููู ููุงุซูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk jama'ar birnin suka yarda da maganar Hamor da ษansa Shekem. Aka kuwa yi wa kowane namiji kaciya.