Genesis 34:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan kwana uku, yayinda dukansu suna cikin zafi mikin kaciya, sai biyu daga cikin ’ya’yan Yaƙub maza, Simeyon da Lawi, ’yan’uwan Dina, suka ɗauki takubansu suka fāɗa wa birnin ba labari, suka kashe kowane namiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَ تَ عُكُ، سَعَدَّ سُكٜىٰ ثِكِنْ ذَاڢِنْ ثِيوُاْ، سَيْ یَیَ مَظَا بِيُ نَ يَعْڧُوبَ، وَتُواْ سِمٜىٰيُوانْ دَ لَوِ، یَنْعُوَنْ دِنَتُ، سُكَ طَوْكِ تَكُبَنْسُ، سُكَ ڢَاطَوَ غَرِنْ بَاڟَمَّنِ؞ سُكَ كَكَّشٜىٰ دُكَنْ مَذَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A rana ta uku, sa'ad da jikunansu suka yi tsami, biyu daga cikin 'ya'yan Yakubu, Saminu da Lawi, 'yan'uwan Dinatu, suka ɗauki takubansu suka fāɗa wa birnin ba labari, suka karkashe mazajen duka.