Genesis 34:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka kashe Hamor da ɗansa Shekem da takobi, suka ɗauko Dina daga gidan Shekem suka tafi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ كَشٜىٰ هَمُوارْ دَ طَنْسَ شٜىٰكٜىٰمْ، سُكَ طَوْكِ دِنَتُ دَغَ غِدَنْ شٜىٰكٜىٰمْ سُكَ تَڢِے دَ عِتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kashe Hamor da ɗansa Shekem da takobi, suka ɗauko Dinatu daga gidan Shekem suka yi tafiyarsu.