Genesis 34:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka kwashe dukan dukiyarsu da dukan matansu da ’ya’yansu, suka kwashe kome da yake cikin gidaje.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ أَرْزِڧِنْسُ دَ يَارَنْسُ ڧَنَانَا دَ مَاتَنْسُ دَ دُكَنْ أَبِنْدَ سُكٜىٰ ثِكِنْ غِدَاجٜىٰنْسُ، دُكَ سُكَ ݣُوشٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
dukan dukiyarsu, da 'yan ƙananansu, da matansu, wato dukan abin da yake cikin gidajen, suka kwashe.