Genesis 34:30 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yaฦub ya ce wa Simeyon da Lawi, โKun jawo mini wahala ta wurin sa in zama abin ฦi ga Kanโaniyawa da Ferizziyawa, mazaunan wannan ฦasa. Mu kima ne, in kuwa suka haษa kai gฤba da ni, suka fฤษa mini, za su hallaka ni da gidana.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุนฺูงููุจู ููุซูููฐ ูู ุณูู
ูููฐูููุงูู ุฏู ูููู ยซููููุฌููฐููุงู ูููููู ุนูููููููุ ููููุณูุง ููุฐูู
ู ุงููุจููู ฺจูู
ู ุงููุนูุฏูุงูููู ู
ูุฐููููููู ฺงูุณูุฑูุ ููุชููุงู ููููุนูููููุงููุง ุฏู ฺขูููฐุฑูุธููููุงููุงุ ู
ูู ุจูุงู
ู ุฏูููููุ ุนูุฏููู ุณููู ุชูุงุฑู ู
ููู ุฏููุงูู
ููู ุณฺูขูุงุทู ู
ููู ุฏู ููุงฺงูุ ุงููููุ ุฐูุงุณู ููููููุงูู ุฏู ุบูุฏูุงููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yakubu ya ce wa Saminu da Lawi, โKun jawo mini wahala. Kun sa na zama abin ฦi ga Kan'aniyawa da Ferizziyawa mazaunan ฦasar. Mutanena kima ne, in suka haษa kai suka fฤษa mini, za su hallaka ni, da ni da gidana.โ