Genesis 34:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ’ya’yansa suka amsa, “To, ya dace ke nan da ya yi da ’yar’uwarmu kamar karuwa?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا یَیَنْسَ سُكَثٜىٰ «تُواْ، دُوانْمٜىٰ ذَامُ بَرْسُ سُيِ دَ یَرْعُوَرْمُ كَمَرْ عِتَ كَارُوَثٜىٰ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma 'ya'yansa suka ce, “Zai mai da ƙanwarmu kamar karuwa?”