Genesis 34:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Shekem ya ce wa mahaifinsa Hamor, “Ka auro mini wannan yarinya ta zama matata.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ شٜىٰكٜىٰمْ يَيِ مَغَنَ دَ بَابَنْسَ هَمُوارْ يَثٜىٰ «أَ طَوْكُواْ مِنِ يَارِنْيَرْ نَنْ تَذَمَ مَاتَتَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Shekem ya yi magana da mahaifinsa, Hamor, ya ce, “Ka auro mini wannan budurwa ta zama matata.”